Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 3rd September 2023

Domin neman ƙarin bayani danna nan

Shimfida: Ni’imomin Allah Ga Ɗan’adam Ba sa  lissafuwa

1. Matsayin Sahun Sallah a gaban Liman.

2. Nasiha ga masu surutu yayin huɗubar Sallar Jumu’a!

3. In mutum ya karɓi hayar Gona zai iya amfani da bishiya mai ‘ya’ya da ke cikin Gonar?

4. Mutum zai iya yiwa Iyayen sa Hajji ko Umrah?

5. Su wa za su gaji sadakin mace!

6. Ya hallata Shugabbani su yi abin da zai cutar da mabiyansu?

7. Hukuncin Naman Dabbar da aka manta ba a ambaci Allah ba a wajen yankan ta

8. Hukuncin mace ta zauna a ƙarƙashin wanda yake ciyar da ita da haram

Leave a Reply

Latest updates
Categories