Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 12th May 2024

Danna nan domin shiga karatu Online

Tambayoyi da Amsoshi da ke ciki:

 1. Mutane 12 da mace za ta iya bayyana adonta a gabansu.
 2. Hukuncin jinin ɓari!
 3. Mutum zai iya faɗar Masha Allahu La Quwatta Illa Billah duk lokacin da zai shiga kantinsa!
 4. Hukuncin bashin da ake bawa manoma, su biya da rani.
 5. Hukuncin siyar da jini!
 6. Matafiyin da yake doron tafiya zai iya haɗa salloli?
 7. Wanda ya kashe mahaifinsa zai gaji Mahaifin nasa?
 8. Mutum zai iya biyan azumin wata Ramadan da ya sha a goman farko na Zul-Hajji domin samun falalar lokacin?
 9. Yadda mutum zai samu khushu’i a Sallah!
 10. Hukuncin wanda ya ke shakkar adadin Sujjadar da ya yi a Sallah!
 11. Mace da ta zauna bayan Sallar Asuba a inda ta yi Sallah har lokacin rana ta fito, ta yi nafila, za ta samu ladan Hajji da Umra?
 12. Addu’oin farkawa daga bacci ko buɗe Sallah, duka ake yi a lokaci ɗaya, ko ana canza wani zuwa wani!
 13. Mutum zai iya Sallah a massallacin da ba a kiran Sallah?
 14. Karanta Fatiha ga Mamu!
 15. Mamu da ya rasa wasu raka’oi, in liman yana tahiyar ƙarshe, mai Mamu zai yi in ya kammala tahiya da Salatin Annabi Ibrahim?
 16. Ladan da ya kira Sallah amma ba wanda ya zo Massallaci, zai iya sallar shi kaɗai da Lasifika?
 17. Za a cike sahu in mutum ya fita daga sahu domin tada ‘generator’
 18. Hukuncin wanda ya manta sujjadar Sahwu har lokaci yayi tsawo!
 19. Hukuncin wanda yake Sallah yana waiwaye!
 20. Ya hallata mutum ya nema wa Massallaci gudumuwa- sai ya ci wani abu daga ciki domin shi ma mabuƙaci ne?
 21. In mutum ya ce ya yafe bashin da yake bin mamaci, daga baya sai ya ce ya a biya shi kuɗinsa- za a biya shi?
 22. Matsayin ɗa da yake fifita biyan buƙatar mahaifinsa akan mahaifiyarsa?
 23. Ya halatta Mace takaranta Al-Ƙur’ani kanta babu ɗankwali?
 24. Wata ka’ida ce mutane za su yi la’akari da ita a mu’amalar kasuwanci a Social Media!
 25. Mutumin da yake yiwa buduwarsa hidima kafin ya aureta zai samu lada?
 26. Abin lura yayin haɗa sallolin da ake haɗawa!
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates