Fatawoyin Rahama By Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo 4th December 2022

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

  1. Hukuncin masu dogewa a lokacin Sallah da suka saba ba sa canzawa komai canzawan lokaci ko yanayi.
  2. Wanda yake da matsala in ya yi fitsari sai ya yi minti kusan 30 kafin ya gama fitowa- ya ya zai rinƙa yi in zai yi alwala?
  3. Hukuncin wasuwasi a cikin Sallah!
  4. Mutum zai iya sadaƙa da kayan wani saboda gudun zubar da mutunci in ya mayar masa da kayan?
  5. Akwai hadisi da yake cewa in mutumin ƙauye ya dawo birni za a masa uzuri har tsawon shekaru arba’in?
  6. Ya hallata yin tasbihi da wani abu ba yatsu ba, kamar carbi ko counter da makamantansu?
  7. ‘Ya za ta iya ƙin auren wanda iyaye suka zaɓa mata?
  8. Ya matsayin wanda ya tashi yin aure ba tare da yayi gwaji ba?
  9. Menene hukuncin sana’ar sayar da MP3 da ake sauraron waƙoƙi da su!
  10. Hukuncin mutum ya ce amîn ga adduar da yake sauraro na wani malami da aka yi ” recording”?
  11. Idan fitsari ya taɓa tufafin mutum ya bushe, tufafin ya tsarkaka?
  12. Dole ne in mutun ya yi alwala sai ya ce “Ash-hadu an la ilaha illa La…”
  13. Hukuncin miji ya yi komai ga matarsa bayan ta haihu da wata bakwai?
  14. Manomi zai iya haɗa abubuwa da ya noma ya fitar musu da zakka?
  15. Mutum in zai fitar da zakka kayan noma zai iya kasa kayan gida uku, ya riƙe kashi ɗaya?
  16. Hukuncin ajiye kare a gida!
  17. Wanda aka yi jinga da shi zai yi wani aiki-zai iya neman a ƙara masa kuɗi bayan ya fara aikin?
  18. Hukuncin mutum ya ce ba zai yi azumin nafila ba har sai ya ya aure!
  19. Kwanaki nawa ne mafi yawan kwanakin jinin biki?
  20. Mace za ta iya zikiri kanta ba ɗan kwali
  21. Ya inganta shan ruwa alwalar Sallar La’asar yana rage yawan fushi?
  22. Hukuncin cin abinci yana zuba ya na komawa ciki!
  23. Matsayin sujjadar da ‘yan ƙwallon suke yi in sun samu nasara?
Download
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories