Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 4th February 2024
 1. Hukuncin jinin Ɓari.
 2. Shin dole mace ta warware gashin kanta yayin alwala?
 3. Yadda mutum zai mu’amalanci abokin zamansa da yake ɓatanci ga musulunci!
 4. Hukuncin kashe kafuri da gangan!
 5. Shin Daniel sunan wani annabi ne?
 6. Hukuncin karɓar lada domin karantar da Al-Ƙur’ani.
 7. Daidai ne a gabatar da buƙatar malami akan na iyaye?
 8. Akwai zakka a dukiyar haɗaka?
 9. Hukuncin mutum ya tilasta ɓarayin kayansa ya sayi kayan da ya sata!
 10. Hukuncin magana a banɗaki!
 11. Yadda za a yi tarbiya ga ‘yar mutum da take sata, da rantse-rantse ƙarya.
 12. Faɗar Allah ga maza da mata su rintse idanu ya shafi ganin mata ko maza a hoto ko bidiyo?
 13. Za a iya mai da sahun massallaci uku maimakon huɗu saboda buƙata!
 14. Ya hallata ayi addu’a a sujjadar da ba ta sallah, ko sujjadar shukr, ko sujjadar tilawa ba?
 15. Hukuncin karanta Al-Ƙur’ani a kwance!
 16. Hukuncin rantsuwa cikin fushi!
 17. Hukuncin matar aure da take kula wasu mazaje !
 18. Hukuncin taimakawa wanda ba musulmi domin gudanar da bikin Mutuwa
 19. Hukuncin a bada jinginar gona da sharaɗin zai yi ta nomawa har sai mai gonar ya dawo da kuɗin da ya karɓa.
 20. Mutum zai iya damfarar mai damfara?
 21. Mai sauraron Al-Ƙur’ani zai samu lada?
 22. Za a iya yin taimama a bango?
 23. Matar da ta nemi Khul’i bayan shekaru 25 da yin aurensu, yaya ƙimar kuɗin da za ta bi ya shi zai kasance?
 24. Wanda yake kula da dukiyar marayu (shi ma na cikin magada) zai iya amfani da wani abu domin cefanan gidan?
 25. Mutum zai iya sayan filin da mahaifinsa ya ba shi kasa da farashin filin?
 26. Ya halatta a kauracewa mai annamimanci?
 27. Wanda aka masa allurar baci saboda tiyata, zai rama sallolin da ake binsa?
 28. Wanda ya ke da Al-Ƙur’ani a gida da kasuwa, yana da laifi in yana karanta na kasuwa amma ba ya karanta na gida?
 29. Hukuncin Zama da miji mai haɗa salloli!
 30. Biyan kuɗin fansan wanda aka sace shi zai yi daidai da wanda ya ‘yanta bawa ko baiwa?

Leave a Reply

Latest updates
Categories