Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 21st May 2023

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki –

  1. Shin ya inganta wani Sahabi ya taɓa hana Abu Huraira yawan zantar da hadisan Annabi ﷺ ?
  2. Wanda ya je wajen Mai Duba alhali yana zaton Malami ne – yaya zai yi ya tuba?
  3. Idan mutum ya hau a dai-daita sahu bai samu ya biya mai a dai-daita sahun ba- yaya zai yi da kuɗin?
  4. Banbancin tsakanin Taƙwa da Imani
  5. Wanda zai yi sallar nafila zai iya maimaita sura ko aya ɗaya?
  6. Ya hallata a keɓence sallar asuba a rinƙa karanta mata Suratul Mulk!
  7. Ana iya karanta ‘amin’ bayan Liman ya karanta ayar AmanarRasulu– a Salla?
  8. Mutum zai iya barin gidan mahaifinsa zuwa wani waje saboda ƙiyyaya da ake nuna masa!
  9. Ya hallata mutum ya sayi kaya da Kwastam suke karɓa a wajen mutane su yi gwanjonsu!
  10. Mutumin da yake ɗaukar kayan mahaifinsa yana amfani da su- zai dawo da su a matsayin kayan gado in mahaifin ya rasu?
  11. Hukuncin wanda zai yi sadaƙa amma baya so a san shi, sai ya fadi sunan wani a matsayin shi ne ya bada sadaƙar!
  12. Mai Sallah zai iya yin taku don kashe wayarsa da take ƙara!
  13. Hukuncin wacce jinin al’adarta yake zuwa yana ɗaukewa
  14. Yaya hukuncin jinin wanke mahaifa!
  15. Jinin da ya biyo bayan ɓari jinin biki ne?
  16. Ya hallata mace ta zubar da ciki in mijin da ta aura – ya saketa – yana da mata hudu?
  17. Wanda ya zo Sallar Îdi ya samu Liman yana zaman tahiya – ya samu Sallar Îdi
  18. Hukuncin yin ɗawafi dauke da ruwan zam-zam!
  19. Mai aikin Hajji zai iya azumin nafila!
  20. Ya inganta azumin Sitta Shawwaal ana iya yinsa a wasu wattani?
  21. Hukuncin wanda ya ci abinci a Ramadan bayan fitowar alfijir!

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories