015 Fatawowin Rahama 2020 by Dr. Sani Umar 14 March 2020

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Shimfiɗa: Ma’anar Kalmar Sunnah!

Tambayoyi dake ciki:

  1. Da Gwiwa ko hannu ake fara tafiya zuwa Sujjada?
  2. Wanda ya samu Raka’o’i biyu a sallar isha’i yaya zaiyi wajen cika sallar?
  3. Nasiha ga Iyayen da su ke hana ɗansu auren wata mace ba tare da wani dalilai na sharia ba!
  4. Sharaɗi ne wanda yayi Taimama dole ne yayi sallah a inda yayi Taimaman?
  5. Shin Bakaniken da yayi aiki ma wani ɗan aike da ya ƙara kuɗi akan kuɗin gyaran da Ubangidan shi ya aiko shi Amma bakaniken bai ci komai daga kuɗin da ɗan aikin ƙara- shin Bakaniken yana da laifi?
  6. Nasiha ga wanda Mahaifiyar sa ta zaɓa masa mata amma baya son ta.
  7. Matsayin wanda baya bin Jama’a Sallar Jam’i.
  8. Idan Mace ta ga Jini ranar da aka Saketa, za ta fara lissafin iddarta da wannan Jinin?
  9. Shin ana canza Azkar ɗin da ake karantawa bayan Sallar Farilla?
  10. Me mutum ya kamata yayi In yayi fushi?
  11. Wanda ya tafi Sujjada sannan ya tuna bai karanta Fatiha ba, yaya zai yi?
  12. Mace da take Sallah sai Jariri yayi mata Fitsari a baya, za ta iya neman ruwa ta Yayyafa alhali tana cikin Sallar?
  13. Matsayin Durkoso a Addini.
  14. Ya hallata a saki Mace tana cikin Haila?
  15. Mutum da ya saki matar shi saki biyu- bayan ya dawo da ita sai tace bata yarda ba!

Download
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories