Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu 01-December-2019

Fatawa

Shimfida: Nasihar Sayyidna ‘Ali (Allah ya yarda da shi) “Ku zama ‘Ya’yan Lahira Ba ‘Ya’yan Duniya ba”


Tambayoyi dake ciki:

 1. Wanda ya manta bai zauna a raka’ar sa ta biyu a sallar shaf’i, bai tuna ba sai da ya miqe zuwa raka’a ta uku – yaya zai yi. (Cikin minti 17)
 2. Wanda ya riski raka’a ɗaya a sallar magriba in zai rama zai yi karatu a boye ne ko zai bayyana?(Daga minti 17 zuwa minti 19).
 3. Wai gaskiya ne Ibn. Taimiyya bayi da Malamai? (Daga minti 19 zuwa minti 20)
 4. Idan mamu ya sami tahiya a jam’i alhali limamin ya yi rafkanuwa. shin mamum zai yi sujjar rafkanuwa tare da sauran massalata? (Cikin minti 21)
 5. Hukuncin ruwa da ya jirkita da warin hayaqi? (Daga minti 23 zuwa minti 24)
 6. Idan matafiye ya samu raka’oin qarshe a sallar mazaunin gıda, shin zai cika sallar ko zai bar ta a matsayin qasaru? (Daga minti 24 zuwa minti 25)
 7. Fadar Allahumma salli ala Muhammadin … yayi ko sai an karanta Salatin Ibrahimiya (Daga minti 25 zuwa minti 26)
 8. Mace da mijinta yake dukanta kuma baya biya mata buqatanta tsawon wata 8 zata iya neman ya sawwaqe mata (Daga minti 26 zuwa minti 27)
 9. Shin manomi zai fara cire zakkar amfanin gona ne, ko kudin girbi da farko? (Minti 27 zuwa 28).
 10. Mutum zai iya sallar istikhara sau biyu a rana (minti 28 zuwa minti 29)
 11. Ya halatta amfani da laya don maganin ciwon kai (minti 29 zuwa minti 33)
 12. Falalar Azumin Litinin da Al-khamis (Minti 33-34)
 13. Wanda ya yi sallah bayan awa 4 sai ya tuna ba yi da tsarki, yaya zai yi (minti 34-35)
 14. Mai janaban dake jin tsoron mura ko rashin lafiya- zai iya taimama? (minti 35-37)
 15. Shin takalmanan da ake nunawa na Manzon Allah ne?(minti 37 zuwa qarshe)

Download

Click Here to Support our work

One Comment

Leave a Reply

%d bloggers like this: