Fatawoyin Rahama By Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu 5th February 2023

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

 1. Za a iya wankan Janaba da Sabulu?
 2. Shin allura tana warware alwala?
 3. Shin Sunna ce karanta ‘ Suratul Kahfi, Suratul Yaśin, Suratul Waƙi’a,Suratul Mulk, Suratul Falaq da Nas ranar Juma’a?
 4. Hukuncin adduar buɗe taro?
 5. Ya ya matsayin wanda ya bar aikin Banki ake biyansa kuɗin fansho!
 6. Ya hallata aikin gadi a Banki?
 7. In mai shago da yayi alƙawari zai raba riba da aka samu (bayan cire kuɗin haya) gida biyu da mai kula da shagon sannan ya saɓa alƙawari- shin mai kula da shagon zai iya ƙin gaya ma mai shagon haƙƙiƙanin ribar da aka samu a karo na gaba?
 8. Shin ma’aikaciyar jinya (nurse) da take aiki da NGO da ke kula da yara – za ta iya amfani da magani ko ta ba wani mai buƙata?
 9. Zikirin safiya da yamma za a iya karanta a tofa a shafa a jikin yara?
 10. Wanda ya yi iƙama zai yi sallar farilla, zai iya mai da sallar nafila saboda gani wadataccen lokaci
 11. Mai ítikafi a wani massalaci zai iya fita zuwa wani massalaci domin ya limanci sallar tahajjud?
 12. Menene matsayin wanda suka rayu da rashin hankali ko waɗanda ba su samu sahihin ilimin addinin musulunci inda suka rayu ba
 13. Musulmi da yake da makarantar kuɗi da ke da ɗalibai musulmi da wanda ba musulmi ba -adalci ne ya ɗauki malami Kirista ya koyar a makarantar?
 14. Musulmi da yan fashi suka kashe a daji ba a samu gawar sa ba, yaya ‘yan uwansa za su yi?
 15. Idan mutum ya mutu yana haɗuwa da ‘ya uwansa magabata da suka mutu?
 16. Ya inganta shan ruwa da safe kafin a ci komai sunna ne?
 17. Wanda ya shafa maganin sanyi mai ƙarfin yaji zai iya zuwa Sallar Jam’i?
 18. In aka bawa mutum kuɗi za a masa aiki, sai aka masa aikin kyauta – zai mai da kuɗin?
 19. Tsawon wattani nawa yankan ragon suna zai faɗi akan mutum?
 20. Ya hallata a karanta wani ɓangare na al-qur’ani a tofa a bawa mai nakuda ko mai ciki?
 21. Mutum zai iya ta shi da safe ya yi niyyar azumin ramuwa?
 22. Mutum zai iya mallaka wa ‘ya’yansa mata wasu kadarori kafin ya mutu?
 23. Ana kama mutum da laifin kudurin zuci?
 24. Hukuncin mace ta yi aure da ciwo amma ta ɓoyewa Mijin
 25. Ya hallata mutum ya ƙi karɓar kyauta domin kare mutuncin sa?
 26. Ya hallata mutum ya karanta Sayyidul Istighfar a Sujjada?
 27. Mutum zai iya karanta Suratul Fatiha duk bayan sallar farilla?

DOWNLOAD

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates