Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 10th October 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Amsoshin Tambayoyi Tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

 1. Jam’i tsakanin hadisin da ke cewa idanun Annabi ﷺ ne yake bacci amma ban da zuciyarsa da kuma abinda ya faru lokacin da Annabi ﷺ yake dawo tare da Sahabbansa daga Khaibar suka yi bacci har rana ta fito ba su yi sallar Asuba.
 2. Dole mace da za ta yi wankan al’ada ta tsefe gashin kanta? Kuma sai ta wanke kayan jikinta?
 3. Mace budurwa za ta iya yanke sadaƙinta?
 4. In miji ya ƙara aure dole sai ya sanar da uwargida gwajin Lafiya da ya yi da amarya?
 5. Akwai nassi da ya nuna ana gadon cuta?
 6. Miji yana da dama in ya yi faɗa da ɗaya matarsa ya bar gidanta – ranar kwananta zuwa gidan kishiyarta?
 7. Mutum zai iya duba Mushafi in zai yi sallar dare?
 8. Zakkar Shinkafa!
 9. Wanda yake da lalura zai iya samun wanda zai masa aikn hidimar ƙasa a madadinsa?
 10. In mutum ya yi Istikhara sai ya ji Akan Aure sai yaji tafi son wani Akan sa
 11. Ana addua’ar Mas’ala bayan Sallar Farilla?
 12. Bashin da ma’akaci yake karɓa a in da yake aiki shi ma bashi ne da ya wajaba a biya masa bayan ya mutu?
 13. Kyauta ba tare da lissafi ba almubbazaranci ne?
 14. Ya hallata wanda ya ba da bashi ya karɓi kuɗin caji na Banki!
 15. Zikiran Ruku’u da Sujjada Suna da adadi? Ya hallata ayi addu’a a Ruku’u?
 16. hukuncin Salla a saman benen Massallaci alhali limam yana ƙasa?
 17. Mai aikin ƙwadago zai iya sallah da kayan aikinsa mai datti, yaggagu?
 18. Bazawara za ta iya neman haya ta zauna ita da ‘ya’yanta?
 19. Duka yana da ga cikin na’ukan tarbiyya ?
 20. Hukuncim Warware rantsuwa domin aikata alherin da ya fi abin da ya yi rantsuwa akai!
 21. Mutum zai iya karanta Suratul Kahfi a daren Juma’a!
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates