Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 18th May 2024

Danna nan domin shiga karatu Online

Tambayoyi da Amsoshi:

  1. Ya hallata a yi ma musulmi dashen gaɓar jikin wanda ba musulmi ba?
  2. Mutane biyu da su ka yi noma, za su fitar da Zakka ma abinda suka samu kafin su raba?
  3. Wanda yake da Janaba lokacin Sallar Jumu’a, in ya wankan Janaban, ya wadatar da wankan Jumu’a?
  4. Ya hallata a sanar da miji cewa matarsa tana cin amanarsa!
  5. In ana ruwan sama ba a karatun Al-Ƙur’ani?
  6. Mace da ta mutu wajen haihuwa da cikin shege, za ta shiga cikin wanda suku yi shahada?
  7. Menene matsayin mutuwar fuja’a?
  8. Mace mai lalurar ciki za ta iya Sallah a zaune?
  9. Yin Basmallah kafin fara fara karatun Surah, wajibi ne?
  10. In mutum zai yi aure dole sai ya sanar da mahaifinsa?
  11. Barin aiki domin mutane rĩya ne?
  12. Wanda ya makara zai iya Sallar Raka’atanil Fajr kafin yin Sallar Asuba.
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates