Fatawoyin Rahama By Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu 12th February 2023

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

 1. Mazauna gari da suka rasa Sallar Jumu’a za su iya Sallar Azahar a jam’i
 2. Matafiyi da ya rasa Sallar Jumu’a zai iya sallar ƙasaru?
 3. Ana addu’ar buɗe sallah a sallar jumu’a!
 4. Mutum zai iya cin bashi ya biya wa mahaifinsa da ya rasu bashin da ke kansa?
 5. Ana fitar da zakka ma gwal da mata suke ado da shi?
 6. Mutum zai iya ba da Zakka ma Mahaifiyarsa da take auren a wani gida?
 7. Mutum zai iya yiwa Mahaifin sa sadaƙa da yake da raye?
 8. Menene hukuncin shan maganin tauri!
 9. Ƙarin bayanin akan hadisin ‘mumini ƙaƙƙarfa ya fi alheri akan mumini mai rauni…’
 10. Mutum zai iya kaurace ma mutane da suke aibanta shi ?
 11. Yin sahu ga mutane biyu ko uku a Sallar jam’i.
 12. In mahaifi ya yiwa ‘ya’yansa kyauta za a iya tada kyauta bayan rasuwarsa?
 13. Ya hallata yin salla da rigar da ba ta rufe kafaɗa ba!
 14. Mutum zai iya Salla da tsarkin dutse!
 15. Mutum zai iya shafa a safar da bata rufe idon sawu ba!
 16. In Liman yayi sallama ɗaya Mamu zai iya sallama biyu?
 17. Ta Yaya mutum zai samu yardar Allah!
 18. Addu’ar neman ganin Allah!
 19. Mutum zai iya karanta adduar da Annabi ya koyawa Sayyidna Abubakar a matsayin zikiri safe?
 20. Mutum da ya karɓi kuɗin a dashe ya saya kaya – zai iya fitar da zakkar kayan?
 21. Mutumin da ya ajiye kayan da ya noma har lokacin zakkar sa- zai fitar da zakka har da kayan noman?
 22. Wanda aka musuluntar zai iya cin gadon wanda ya musuluntar?
 23. Sojoji da basa zama a waje ɗaya za su iya Sallar ƙasaru!
 24. Yaya matsayin bashin da CBN suke bawa ma’aikatar su na siyan mota (car loan) da ƙari kaɗan

DOWNLOAD

Click Here to Support our work

Leave a Reply

%d bloggers like this: