Fatawoyin Rahama by Dr. Muhammad Sani Umar 26th February 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

 1. Ya hallata mutum ya sayi dala (dollar) domin ya samu tsabar kuɗi.
 2. In an tura ma mutum kuɗi ya yi sadaƙar waina ko ƙosai, zai iya ba marasa lafiya kuɗin?
 3. Hukuncin siyar da kaya da farashi tsohon kudi daban da da sabo kuɗin.
 4. Ya hallata mutum ya canza tsohon kudi da sabo kudi tare ƙari!
 5. Malami na yana da Taurin Bashi, in na hana shi ina da laifi?
 6. Ya hallata sayar da fili-kuɗi hannu daban da biya daga baya (bashi)!
 7. Mace da ta ɗauki kuɗi kamar dubu ɗari biyu na mijinta da baya bada zakka – ta fitar masa da zakka- zakkar ta yi?
 8. Yaya hukuncin yin rawa a addini?
 9. Ana iya dawo da lokacin zakka baya?
 10. In Mamu ya riga liman kammala tahiya zai iya sauke hannun sa!
 11. Mace mai juna biyu za ta iya ajiye azumi ta ciyar?
 12. Azumin kaffara dole sai an yi a jere?
 13. Mutum da yake da ciwon ido zai iya ɗagowa da sujjada idan Liman yana tsawaita sujjadar ƙarshe!
 14. Ya ya hukuncin haɓo a sallah!
 15. Hukuncin matar aure da suke kiran wayar gidajen rediyo domin tambaya akan wani abu ba tare da sanin mazajen su!
 16. Hukuncin yanke farce mace ta na al’ada!
 17. In aka ɗaurawa mace aure ba ta tare ba- nauyin ciyarwa yana kan wa?
 18. Idan mace ta ce miji ya mata saki uku- shi kuma ya ce saki biyu ya yi- maganar wa za a karɓa?
 19. Mata da ba sa zuwa Sallar Juma’a za su iya wankan Juma’a ?

20.Wanne lokaci ake wankan Juma’a?

 1. Ana fara karanta Bismillahi…a karatun salla?
 2. Matafiyi zai iya haɗa sallar azahar da la’asar tun a gida
 3. Idan mota ta buge dabba tana shure -shure za a iya yankawa a ci?
 4. Hukuncin sanya turare ga mata masu fita har da ‘yammata da ba su yi aure ba?

DOWNLOAD

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates