022 Fatawowin Rahama April 2020 by Dr. Muhammad Sani Umar

Domin neman ƙarin bayani danna nan

Shimfiɗa: Allah bai hallaci hallita domin ya azabtar da ita ba.

Tambayoyi dake ciki:

  1. Tuban wanda ya taɓa kuɗin Amana!
  2. Matsayin kuɗin NPower da a ke biyan mutum duk wata alhali ba wani aiki da yake yi!
  3. Hukuncin hadisin da yake cewa ana karɓar Addu’a tsakanin Azahar da La’asar na Ranar Laraba!
  4. Ya Halatta wanda bai iya Karanta suratul Kahfi Ranar Juma’a ba ya saurara a Cassette?
  5. Ƙarin bayani akan haɗa salloli yayin tafiya!
  6. Shin akwai adalci Mutum ya bar Uwargida a ɗaki ɗaya, ita kuma Amarya a bata ɗaki biyu?
  7. Akwai Nassin da yayi bayanin Surorin da ake karantawa a Shafa’i da Wutri?
  8. Mutumin da bacci ya ɗauke shi a filin Arfah har yayi Mafarki hakan zai shafi Hajjinsa?
  9. Wacce Addu’ar da Mutum zai yi idan Allah ya Jarabce shi da wani abu?
  10. Ya hallata a raba Gadon wanda ya bar gida shekara 20?
  11. Ana fitar da Zakka a Dukiyar Gado da ba a raba ba?
  12. Hukuncin samar da Gidajen saukar baƙi a Musulunci!
  13. Wanda yayi hutu yayin wanke ƙafa a Alwala
  14. Yaran da aka haifa kafin Musulunci shin za su ci Gadon iyayensu bayan sun Musulunta?
  15. Mutumin da yake yawan tunanin Mutuwa da Fargabarta shin mai hakan yake nufi?

Download

Leave a Reply

Latest updates
Categories