006 Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 26 January 2020
Fatawa

Shimfida : Munafuƙi mai kaifin harshe

Tambayoyin dake ciki:

 1. ƙarin bayani akan cin naman kura
 2. Ana iya aƙiƙa ma wanda ya kai shekara 22
 3. Mutum zai iya fara karanta aya daga tsakiyarta a sallah?
 4. Nasiha ga mai neman aure ma wadda aka alƙawarta ma wani aurenta!
 5. Halaccin addu’a bayan sallar nafila
 6. Mutum zai fidda zakka akan kudin da ya karɓa na bashi?
 7. Hukuncin sanya turare mai dauki da sinadarin “alcohol”
 8. Addaur ziyarar maƙabarta.
 9. Ya hallata gina masallaci da kuɗin zakka?
 10. Hukuncin miji ya kaurace wa matar shi batare da wani dalili!
 11. Hukuncin sanya hannun jari a kamfanin da ya amince ya ɗauki asara in an samu asara!
 12. Ya hallata yin istighfari sama da ɗari?
 13. Shin sa yaro da bai kai shekara bakwai sallah kuskure ne saboda hadisi ya ce a umurci ‘yan shekara bakwai ne?
 14. Nasiha ga mai aikin mota da baya samun daman yin salloli cikin lokacin su!
 15. Idan mace ta bada kwananta ma kishiyar ta amma mijinta yaƙi- shin tana da haƙƙin sarayar da kwananta?
 16. Nasiha ga mai wasa da sallah
 17. Shin aƙiƙa za a gabatar ko layya – ga mai rago ɗaya?
 18. Matsayin ‘yan agaji masu tsayawa bayan limamin yayin huɗuba ko tafsiri?
 19. Hukuncin zumuncin mace da mijin da ba muharramai ba
 20. Shin mutum zai iya sa jan wando da baƙar riga ko wani launi ba ja ba?
 21. Shin mutum zai iya adduar Allah ya bashi ‘ya mace idan yana da ‘y’ya maza?
 22. Shin mace da ta tara dukiya ta hanyar zina amma ta tuba, ya hallata ta ci dukiyar?
 23. Ya hallata zaman tahiya ɗaya a tsakanin sallar shaf’i da witri?
 24. Shin mutum zai iya tuba bayan yayi ƙaryar sama ma wani aiki. Yaya zai yi da kuɗin da ya karɓa don haka?

Download
One response to “006 Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 26 January 2020”
 1. […] 26th January 2020 25th January 2020 18th January 2020 11th January 2020 05th January 2020 04th January 2020 […]

Leave a Reply

Latest updates
Categories
%d bloggers like this: