Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar 01-09-2019

Fatawowin Rahma

Lahadi- 1 /9/2019
———————————————
Shimfida: Sabbuban da ke jawo sabani da kuma hanyar magance sabani.

Tambayoyin da ke ciki:

1. Hallacin ko rashin hallacin karbar kudin horo ko tara don zaburar da dalibai haddar Al-Qur’ani.

2. Matafiyi da ke qasaru zai iya cigaba da nafilfilolinsa?

3. Ya hallata a rinka turo ma mutum kudade a account din shi don isar da kudin ga wasu mutane da sharadin za a bashi ladan a bisa haka?

4. Ya hallata a ba mutum ladan transfer kudin zuwa account din wani na daban?

5. Ya hallata massalacin jum’a su dinga karbar wayoyin mutane da su ke qara ko fidda sauti saboda sannan su sayar da wayoyin su zuba kudin a asusun massalaci?

6. Dan kasuwan da aka manta kaya a shagon shi. Ya ya zai yi da kayan?

7. Shin akwai adduar da za a karanta domin a biya mutum bashin da ya ke bin mutane.

8. Hukuncin sallar wadda ta ke ta da iqama tana waiwaye da soshe soshe.

9. Dogaro ga Allah da riko da sababi yayin neman aiki

10. Mace mai neman mijinta ya sake ta.

11. Auren mace mai aljanna?

12. Ingancin cewa ba a azumin nafila in ana bin mutum bashin azumi.

13. Ba da zakka ma yayu ko qanne!

14. Hukuncin wanda ya koyi karatu a littafi ba tare da Malami ko malamai don dora shi akan tafarkin ilimin addini.

15. Za a iya bin mashayin giya (wanda ba ya cikin maye) sallah?

16. Hallacin karbar kyauta a hannun mutumin da ya manta kayan shi a motar ka, ko a daidaita sahu!

17. Halacin hadisin busharan aljanna ma sahabbai goma.

18. Wadanda su ka rasa sallar jum’a za su iya sallar jam’i?

19. Matsayin wanda ya rushe massalaci don gyra amma sai ya mai da shi shaguna!


Download

 

Donate to support Us. May Allah reward You with Jannah
Account Number: 3077875210
Account Name: Mukhtar Muhammad
Bank: First Bank Nigeria
You can also Click Here to Donate Online

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You may use these HTML tags and attributes: <a href="" title=""> <abbr title=""> <acronym title=""> <b> <blockquote cite=""> <cite> <code> <del datetime=""> <em> <i> <q cite=""> <s> <strike> <strong>

%d bloggers like this: