008 Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 2 February 2020

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Shimfida : Shaidar Allah ga Malaman wannan al’uma- tsokaci akan faɗin Allah :

‎شَهِدَ اللَّهُ أَنَّهُ لا إِلهَ إِلّا هُوَ وَالمَلائِكَةُ وَأُولُو العِلمِ قائِمًا بِالقِسطِ لا إِلهَ إِلّا هُوَ العَزيزُ الحَكيمُ
[Âl-‘Imrân: 18]


Tambayoyin dake ciki:

  1. Banbancin tsakanin “auren misyar” da “auren mut’a”
  2. Ƙarin bayani akan faɗin Allah dake cikin suratul Israa’i:

وَقُرْءَانًا فَرَقْنَٰهُ لِتَقْرَأَهُۥ عَلَى ٱلنَّاسِ عَلَىٰ مُكْثٍ وَنَزَّلْنَٰهُ تَنزِيلًا

  1. Hukuncin wanda yayi sujjada ɗaya da mantuwa
  2. Hukuncin limamin da yayi murmushi a sallah sannan daga baya yayi takbir saboda daɗin abinda ya ke karanta wa a sallar shi!
  3. Hukuncin yaro mai shekara goma da ya mutu a addinin da ba na musulunci ba
  4. Mutum zai iya auren mata biyu rana ɗaya?
  5. Adduoin da ake ki (Adduoin buƙatu) a cikin sujjada da tahiya- a sallar nafila ake yin su ko har a sallar farilla?
  6. Hukuncin shan rubutun Alƙur’ani!
  7. Jaririn da aka haifa da daddare- wace rana ko dare za a riskar mishi?
  8. Hukuncin sujjadar tilawa bayan sallar la’asar da asuba
  9. Wanne yafi –
    1. zikirin da yafi kowanne?
    2. istighfari da yafi kowanne? 3.salatin da yafi kowanne?
  10. Hukuncin salatin Annabi a cikin tahiya!
  11. Matsayin sallar wanda ya matse hutu bai yi ba har ya idar da sallah
  12. Ya hallata mutum ya hallaci auren abokin shi duk da iyayen abonkin ba su amince da auren ba?
  13. Ya inganta Annabi ya fifita Ibadan mai aure akan wanda ba yi da aure?
  14. Ƙarin bayani akan istighfari!
  15. In mutum zai yi sallar nafila bayan sallar farilla sai ya canza wuri?

Download

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

One response to “008 Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 2 February 2020”
  1. […] February 2020 2nd February 2020 26th January 2020 25th January 2020 18th January 2020 11th January 2020 5th January 2020 […]

Leave a Reply

Latest updates
Categories