Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 21-09-2019

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Fatawowin Rahma
Asabar 21/September/2019

Shimfida – Rayuwa ta na gudana bisa tsarin Allah – Tsokaci akan fadar Allah (swt)

‎ما أَصابَ مِن مُصيبَةٍ إِلّا بِإِذنِ اللَّهِ وَمَن يُؤمِن بِاللَّهِ يَهدِ قَلبَهُ وَاللَّهُ بِكُلِّ شَيءٍ عَليمٌ

[At-Taghâbun: 11]


Tambayoyin da ke ciki
——————————————
1. Ya hallata karanta al-qur’ani a zuci, ba tare da motsa harshe ba?

2. Shin durkuso alamar girmamawa  ne ko hanyar gaisuwa a musulunci?

3. Matsayin saya ma arna giya ga ma’aikacin kamfani?

4. Ya hallata yin alola (wanke  ga66an alola)sau daya ko sau biyu-biyu?

5. Matsayin mace da ta ke fita ganin ‘ya’yanta a gidan tsohon mijinta ba tare da sanin mijinta da ke aure ba?

6. Hukuncin yin sallar nafila bayan sallar la’asar.

7. Matsayin yin fitsari a tsaye da mata su ke yi a asibiti gudun kada su dauki cuta.

8. Qarin bayani akan shaharren hadisin nan da ke cewa  “anna dha fatu minal iman -tsabta na daga cikin imani” mussaman ana samun wadanda ba musulmai ba suna da tsabta!

9. Ingancin mutum yayi sallah da matarsa a sahu daya!

10. Hukuncin inshorar lafiya a musulunce

11. A wace sura Allah ya saukar da hukuncin sallar qasaru?

12. Hukuncin hadisin da ake cewa Allah ya ce “ ku sanni kafin ku bauta min…”

13. Fa’idar shan nonon raqumi da kuma fitsarinsa ya tabbata a hadisi?

14. Ingancin ba a yin istikhara akan abu daya, sai biyu ko sama da haka.


Download

 

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories