Fatawoyin Rahama By Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu 11th February 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfida – Amfanin Tauhidi Ga Rayuwar Musulmi

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

 1. Hukuncin mutane biyu da suka yi Sallah ‘liman a ɓangaren dama maimakon mamu ya tsaya a ɓangaren daman liman’
 2. Mai mata biyu dai dai ne kullum in ya dawo ya fara shiga ɗakin uwar gida!
 3. Idan mutum ɗaya ya amsa Sallama da aka yi musu,sauran mutane da suke tare da shi za su yi tarayya da shi a lada?
 4. Yaya matsayin wanda ya ba da aiki cire shinkafa amma sai ya biya su da Shinkafar maimakon kuɗin da su ka yi yarjejeniya da shi?
 5. Za a iya addua da ‘ La’ilaha Illa Anta Subhanaka Inni Kuntu Mina Žalimin’ a cikin sujjada!
 6. Hukuncin wanda suke sallar jam’i a kusa da inda akwai wani masallacin da ake jam’i!
 7. Mai sauraron Al-ƙur’ani amma ba ya taddaburi saboda baya jin larabci zai samu lada?
 8. Mutum mai aibi in zai yi aure wajibi ne ya bayyana aibinsa?
 9. In Alƙali ya raba aure, matar ta sake aure daga baya ta fita; za ta iya sake auren mijinta na farko (da Alƙali ya raba auren su)?
 10. Hukuncin biyan sadakin aure da ‘transfer’ ko nuna ‘receipt’
 11. Menene matsayin wadda mijinta ya kaurace mata sama da wata 9?
 12. Mamu da ya ɗago daga ruku’u da kuskure, zai sake wannan raka’ar?
 13. Direba da ya kashe musulmi 7 da wanda ba musulmi 3; ya ya zai yi kaffara?
 14. Ya hallata a yiwa no ring mai jinya allurar mutuwa in likitoci suka fahimci ba zai tashi ba?
 15. Mutum zai iya Neman auren bazawarar da bata haihuwa

DOWNLOAD

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates