Fatawoyin Rahama By Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo 3rd December 2022

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Shimfiɗa : Rinjaye da Yaɗuwar Addinin Allah Ko da Kafirai Ba sa so!

Tambayoyi da Amsoshi:

  1. Mace za ta iya aure a gaban Alƙali ba da izinin walliyanta ba?
  2. Hukuncin Miji ya rinƙa wulaƙanta matar da ya aura saboda ta wulaƙan ta shi lokacin da yake neman auren ta.
  3. Menene hukuncin mace da ta yarda zata aure wani amma sai ta ga wani wanda ya fi wadda ta fara amince masa!
  4. In Macen da iyayenta suka tilasta mata Auren wani, amma ta kasa ba shi haƙƙin sa na aure, za ta iya neman saki?
  5. Hukuncin Sallar wanda wandonsa yake da tsaga ko wanda ya sa singileti!
  6. Dole sai an matse sahu a Sallar gawa?
  7. Gaskiya ne duk a alwalar da aka yi ba da niyyar sallah ba ba za a iya Sallah da ita ba?
  8. Yaya matsayin mai sallah ko azumi da cikin Ibadar sai ya kudurta a zuciyar ya fasa?
  9. Yaya matsayin ma su tayar da iƙama kafin Liman ya daidata a sahu!
  10. Yaya matsayin direbobi da suke ƙasaru in sun dawo gida in da iyalin su suke?
  11. Yaya matsayin sakin Hannu ko daurawa in mutum ya yi kabbarar Harama!
  12. Mai yin Sallah a zaune zai fara zai yi kabbarar Harama a zaune ne ko sai ya yi raka’ar farko a tsaye kafin ya cigaba da Sallar a zaune?
  13. Hukuncin wanda ya bayyana wani ɓangaren karatu a Sallar da ake asirta karatu!
  14. In mutun zai yi Sallar dare da matarsa, za su iya yin jam’i?

Download
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories