Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 30 September 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

  1. Hukuncin mace ta yi hulda da tsohon saurayinta alhali tana ƙarƙashin igiyar aure. Sannan in ta rabu da mijin da take aure saboda ba ya kulawa da ita za ta iya auren saurayin da take mu’amala da shi a lokacin aurenta?
  2. Hukuncin neman auren wacce take idda!
  3. Miji zai iya bawa Matarsa Takardar sakinta da hannunta?
  4. Mutum zai iya neman yafiya ta hanyar canza layin wayansa ya tura saƙo zuwa ga wanda ya cuta?
  5. Sallah raka’a uku da daddare ta isa zama Qiyamullaili?
  6. Wajibi ne sai da Alwala za a Karanta Al-ƙur’ani?
  7. Kasuwanci a yanar gizo
  8. Menene matsayin wanda ya ajiye dukiyar marayu a Bankin Micro finance sannan daga baya kudin suka salwanta?
  9. In aka aka Zalunci mutum ta hanyar ƙwace masa dukiya ko wani abu makamancin haka, zai iya mu şu irin adduar da Annabi Musa ya yi wa Fir’auna da mutanensa kamar yadda ya zo a Suratu Yunus:88?

Shimfiɗa : Gamammiyar Saƙon Suratul Fatiha

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates