Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 07 October 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa: Kira ga Shugabbanni akan tabbatar da Zaman Lafiya!

 1. Menene haƙuri?
 2. Wanda yake da uzuri zai iya sallarsa da zarar lokaci ya yi ko da massallatai ba su fara sallar wannan lokacin ba?
 3. Ladan zai kira sallah in ana ruwan sama?
 4. Hukuncin limamin da yake karanta Basmala kafin fara karatun Sura!
 5. Ya hallata mutum ya karanta ayar Al-Ƙur’ani sama da dubu 100 domin biyan buƙata?
 6. Wadda aka bawa kayan sadaƙa za ta iya amfani da shi in tana da buƙata?
 7. Wanda bai yi aure ba zai iya bawa iyayensa zakka?
 8. Musulmi zai iya neman wani ya ta ya shi addu’a?
 9. Hukunci mace ta nemi izinin zuwa wani waje amma sai tafi wani waje daban!
 10. Meye hukuncin mace ta ƙarawa Mijinta kuɗin Cefane?
 11. Saɓannin niyya ga mai sallar Azahar da yake bin mai sallar La’asar; komai sallar farilla ya bi mai nafila!
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates