Fatawoyin Rahama by Dr. Muhammad Sani Umar 5th March 2023

Domin neman ƙarin bayani danna nan

 1. Menene matsayin wanda ya yi niyyar Shaf’i da Witr a sallama ɗaya sai ya manta ya yi sallama bayan Shafa’i sannan ya kawo Witri daga baya.
 2. Za a iya addu’ar ‘ Yar hamukallah’ ga yaro in ya yi attishawa?
 3. Menene hukuncin mahaifiya da take nuna banbancin tsakanin ‘ya’yanta?
 4. Ana iya janye bakance?
 5. Akwai hadisin da ya yi magana akan fara sahu daga tsakiya?
 6. Ya inganta Annabi (ﷺ)ya taɓa karanta Suratul Ahzab a sallar Magriba?
 7. In mutum zai ba da bashi ta hanyar Banki, zai iya sa sharaɗi a biya shi kudin ‘transfer’ kafin ya ba da bashi?
 8. In mutum ya tuba daga aikata laifi za a bankaɗo laifin da ya tuba a ranar tonon asiri, ranar Alƙiyama?
 9. Mace mai takaba za ta iya zuwa Umra in har ta biya kuɗin zuwa kafin rasuwar mijinta?
 10. In mace ta nemi mijinta ya saketa saboda mummunan halinsa- in ya saketa khul’i ne wannan sakin?
 11. Ya ingata ana yanka wa ɗa namiji abin yanka biyu, ‘ya mace kuma abin yanka ɗaya?
 12. A karatun Fatiha a sallah ana bayyana ‘ Bismillah…?
 13. Shin wanda ya karanta سَنُقْرِئُكَ فَلَا تَنسَىٰٓ a bayan kowacce salla sau 19 yana sa mutum ya samu kaifin basira da hadda?
 14. Ya halatta a wuce ta gaban Mamu?
 15. Ya hallata mutum ya yi amfani da najasa domin maganin wata cuta!
 16. Ya hallata mace da take da aljannu ta rinƙa ba mutane magani, tana fadawa mutane abin da zai faru?
 17. Hukuncin ɗaukar Alƙur’ani ga yara masu zuwa makaranta
 18. Banbacin hadisi ‘musnad’ da hadisi ‘muttasil’
 19. Da jan doguwar sura da tsawaita sujjada – wanne ya fi a sallah?
 20. Idan direba ya zagaya da mutum domin ya karɓi kuɗi mai yawa – ya yi laifi?
 21. Mutum zai iya zama lebura a aikin da yaje wakilci?
 22. Ya hallata mutum ya kira sunan Allah sama da ɗari?
 23. Ya inganta Ibn Taimiyya ya ce Allah zai ƙarar da wuta bayan tsawon lokaci?
 24. Menene hukuncin wanda ya yi rantsuwa zai saki matarsa in ta haihu – sai bai sake ta ba a lokacin da ta haihu- zai yi kaffara?
 25. Ya hallata mutum ya bawa Matar sa jari ba tare da ya bawa Dayar ba saboda tana aiki?
 26. Ƙarin bayani game da faɗin Allah

وَٱلشُّعَرَآءُ يَتَّبِعُهُمُ ٱلْغَاوُۥنَ

 1. Wanda ya ke azumi Al-hamis da Litinin a watan Sha’aban zai da ce da lada biyu?

DOWNLOAD

Leave a Reply

Latest updates
Categories