Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 28 October 2023

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Shimfiɗa: Yanayin Matsi Da ake Ciki : Kira ga masu ruwa da tsaki game da ƙin buɗe bodar Arewa!

Tambayoyi da Amsoshin Da Ke Ciki-

 1. Yaya ingancin mutum ya yi ƙudurin in an biya shi bashin da ya bayar zai karɓa, in ba a biya shi ba, ya yafe?
 2. Hukuncin karɓar kuɗi ga mai haƙo zinari ko ma’adanai a gonar mutum!
 3. Wai ba a gaishe da iyaye kafin mutum ya yi Sallar Asuba?
 4. Hukuncin addu’a ga mamaci da cewa ‘ Allah ya jaddada masa rahama’
 5. Yaya hukuncin kashe sauro da na’urar da take ƙonasu ko narkasu?
 6. Hukuncin sayar da hula mai ɗauke da hoton dabbobi!
 7. Hukuncin ba da bashi da buhun gero a biya da buhun dawa!
 8. Mace da aka sake ta ƙi zama yin idda a gidan mijinta ta na da haƙƙin ciyarwa ?
 9. Za a iya bawa magaji gado kafin a raba gado?
 10. Hukuncin wanda ya zarce da ga ruku’u ba tare da ya ɗago ba?
 11. Hukuncin kawar da najasa da dutse ko ganye!
 12. Ya hallata mutum ya sayi shinkafa ya ajiye har sai ta yi tsada ya sayar?
 13. Shin ana aƙiƙa ga jaririn da ya rasu kafin yinin bakwai !
 14. Idan malamai suka yi saɓani, wacce mazhaba mutum ya kamata ya bi?
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories