Danna nan domin shiga group na karatu Online

Shimfiɗa – Bauta Ga Allah

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki –

  1. Hukuncin Mutum ya sanya Wayar Wuta (Electric Fencing/ Powered Perimeter Fence) a gidansa sannan ɓarawo ya zo shiga gidan ya mutu!
  2. Zakkar wanda yake juya kuɗin da aka bashi na zuwa karatu (scholarship).
  3. Hukuncin Wanda ya yi Sallah da Janaba sai daga baya ya tuna!
  4. Hukuncin wanda ya yi sallama da sallamar wani massalaci/mussalla wanda ba su yake bin sallah ba!
  5. Ya hallata karanta Alƙur’ani a tofa a sha ruwa in an gama?
  6. In uba ya tsinewa ɗansa saboda ya bawa mahaifiyarsa haƙuri lokacin da take cikin damuwa tsinuwar zata kama ɗan?
  7. Ya hallata ‘ya ta bijirewa umurnin iyayenta yayin da suka tilastata ta auri mai sayar da miyagun ƙwayoyi!

8.Wadanne dangi ne dole sai an sadar da zumuncinsu?

  1. Akwai hisabi tsakanin mutum da aljan?
  2. Mutum zai iya karatun Al-ƙur’ani in ana wa’azi kafin khutba ( pre-khutba).
  3. Lokacin da ya fi dacewa mutum ya yi Wutri
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates