Danna nan domin shiga karatu Online
Amsa: a haƙiƙanin gaskiya Akwai littafai da yawa da aka rubuta a fannin Nahwun Larabci, wasu suna da sauƙi wasu kuma suna da ɗan wuya. Amma a irin tawa gwaji zance littafi da yafi dace wa Mai fara koyan Nahwun Larabci ya fara karantawa shine littafin Ajrumiyya. Da so samu ne ɗalibi ya haddace matanin…
·
Yana daga cikin lokuta wanda ake son Musulmi yayi addu’a aciki ɗayan bisa ukun dare. A lokacin ne Allah Maɗaukaki sarki yake saukowa zuwa ga saman duniya( Irin sauƙa wacce ta dace dashi) yace: Waye zai ƙirani na amsa masa? Waye zai roƙeni in bashi? Waye zai nemi gafara ta na gafarta masa? Wannan hadisi…
·
Amsa: Idan wani ya zage ka kana da abubuwa guda uku da zaka iya yi wanda shar’ah ta baka dama. Kayi haƙuri, ka yafe. Ka rama daidai zagin da aka maka ba tare da ƙari ba. Kaje wurin Al-ƙali domin neman haƙƙinka. Allah maɗaukakin sarki ta yace acikin Surat- Shura aya ta 40
·