Danna nan domin shiga karatu Online
Shimfida : Shaidar Allah ga Malaman wannan al’uma- tsokaci akan faɗin Allah : شَهِدَ اللَّهُ أَنَّهُ لا إِلهَ إِلّا هُوَ وَالمَلائِكَةُ وَأُولُو العِلمِ قائِمًا بِالقِسطِ لا إِلهَ إِلّا هُوَ العَزيزُ الحَكيمُ [Âl-‘Imrân: 18]
·
Allah maɗaukakin sarki ya halicci bayinsa, kuma ya ɗaura wa kowa irin aikin da ya dace dashi wanda zai iya. Yana daga cikin nauyi da Allah ya ɗaura wa bayinsa kula da iyalai wurin basu abinci da kuma tufatar dasu da kuma kula da kiwon lafiyarsu da sauran ayyukan kulawa da Allah ya ɗaura wa…
·