Danna nan domin shiga karatu Online
Shimfida: Nasiha akan abubuwa guda hudu in mutum yana da su to mutum bai rasa komai na duniya ba!
·
Maudu’i: Shin ya halatta ayi huɗuba da wani yare ba larabci ba? Da kuma haramcin zuwan Musulmi coci
·
Shekara kafin Hijira: 28 Shekarar Miladiyya: 595 An samu tsaɓani wurin tabbatar da shekarun Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama da kuma na Khadijah Radiyallahu Anha lokacin aurensu. wasu sukace Manzon Allah ya aure ta lokacin yana da shekaru ashirin da biyar, wasu kuma suka ce ashirin da bakwai, wasu kuma suka ce talatin. Wasu sun…
·
Mai Rubutu: Hamza Diso Imamu Ahmad da Muslim da Tirmizi da ibn Majah da wasunsu sun ruwaito hadisi da isnadan su zuwa Abu hurairah zuwa Annabi Salatin Allah da Amincin sa Su tabbata gare shi yace: Duniya kurkukun mumini ce Aljannar kafiri” Wannan hadisi yana da Shahidi a Hadisin Abdullahi bn Amr a musnad na…
·