Fatawowin Rahma by Dr. Sani Umar 15 December 2019

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Fatawa

Shimfida: Nasiha akan abubuwa guda hudu in mutum yana da su to mutum bai rasa komai na duniya ba!


Tambayoyin dake ciki:

  1. Hukuncin azumin mutumin da yake saduwa da matarshi, aka kira sallar alfijir, bai dakata ba, yana qiyasin halin shi da mai cin abincin lokacin da aka kira sallar alfijir.
  2. Matsayin kabbarar da mutane keyi yayin raka gawa makabarta.
  3. Shin ya inganta tawassali da hatimin Annabi (saw)?
  4. Shin da gaske ne “hajarul aswad” zunubai ne ya baqanta shi? Kuma yaya tarihin zuwan shi duniya daga aljanna?
  5. Mainene ma’anar mutuwar shahada? Shiga aljanna ko kubuta daga azabar qabari?
  6. Shin Mala’iku ma za su mutum kamar yadda sauran hallitu suke mutuwa?
  7. Shin ana ganin Allah a mafarki?
  8. Bayanin aya ta 105 na Sura al-Ma’ida

يا أَيُّهَا الَّذينَ آمَنوا عَلَيكُم أَنفُسَكُم لا يَضُرُّكُم مَن ضَلَّ إِذَا اهتَدَيتُم إِلَى اللَّهِ مَرجِعُكُم جَميعًا فَيُنَبِّئُكُم بِما كُنتُم تَعمَلون

  1. Bada kyautar koda ma Malami da ke fama da rashin lafiya zai iya sadaqatul jariya?
  2. Hallacin cin naman maisa!
  3. Shin ana rama sallar shaf’i da witri?
  4. Wai in mutum ya fara azumin litinin da al-khamis ba a daina wa?
  5. Shin ana bayyana karatun raka’taiyil fajr da tahiyyatul Masjid?
  6. Nasiha ga mahaifi mai yawan fushi da fada ma wani dan shi, alhali ba ya mu’amalanta sauran yaran sa a bisa haka!
  7. Shin daidai ne mutum ya shiga ban daki da AirPod a kunneshi yana sauraron wa’azi ko karatun al-qur’ani?
  8. Shin yaya ingancin cewa wanda yayi sallah shi kadai a sahu, sai ya sake?
  9. Akwai falala a daura aure a watan Shawwal?
  10. Akwai adduo’i saboda yawan musiba?
  11. Bayanin nafilolin da ake bayyana karatu da kuma wadanda ake boye karatu!
  12. Iyaye suna da laifin in suka qi taimaka ma yaron su yayi aure har sai ya kammala karatu.
  13. Shin mutum zai iya sadaqa domin isar da ladan ga mahaifansa da ‘yanuwan sa!
  14. Shin matafiye zai iya hada sallolin qasaru (kamar azahar da la’asar) ko da yana masaukin sa, ba kan hanya ba?
  15. Shin ana iya duba kalanda ko agogo domin sanin lokacin sallah?

Download


Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

One response to “Fatawowin Rahma by Dr. Sani Umar 15 December 2019”
  1. […] Archive Fatawowin Rahama 15-12-2019 Fatawowin Rahama 07-12-2019 Fatawowin Rahama 01-12-2019 Fatawowin Rahama 30-11-2019 […]

Leave a Reply

Latest updates
Categories