002 Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar 5 January 2020

Domin neman ƙarin bayani danna nan

Fatawa

Tambayoyin dake ciki:


 1. Matsayin wanda ya ke da ilimin hada harrufa da wasulan larabci yake karanta al-qur’ani ba tare da Malami ya koya mishi ba?
 2. Shin daidai ne a hana mutum aure har sai ya mallaki gida, duk da yana da inda zai ajiye matarshi?
 3. Shin yana yiwuwa mace da bata da aure ta dinga tsallake al’adarta?
 4. Qarin bayani akan fadin Allah dake cikin suratul Nur:
  …أَوْ مَا مَلَكْتُم مَّفَاتِحَهُۥٓ ..
 5. Shawara ga wanda yake fama da raunin imani.
 6. Shin ya inganta wanda baya kishin matan shi ba zai shiga aljanna ba?
 7. Hallacin bikin sauke al’qur’ani
 8. Nasiha ga mai aikata zunubi ya tuba sannan ya koma zunubi!
 9. Shin mai ciwon ulcer zai iya ajiye azumin farilla?
 10. Qarin bayani akan qabli da ba’adi
 11. Ya kamata a sa alama a qabari don tantancewa?
 12. Banbancin ayoyin al-qur’ani da hadithin qudsi
 13. Qarin bayani akan haramcin cin naman maciji
 14. Shin ya hallata neman tsari da ayar qarshe na Suratul Tauba?
 15. Shin ya ingantta Annabi (saw) ya taba cin naman goɗiya?
 16. Hukuncin sana’ar waqa ko waqe?
 17. Ya hallata yin sallah bayan limamin da bai iya karatan Suratul fatiha?
 18. Shin wasu irin kayan abinci ne za a iya boye su, sai sun yi tsada za a fitar a sayar?
 19. Ya inganta zikirin safe da ake cewa (… Allahumma inni ushhiduka…)!
 20. Akwai nassin da ya hana miqa kafa ta kalli alqibla?
 21. Shin idan mutum yana karatun al-qur’ani ya ji an ambaci sunan Annabi, zai yin salati?
 22. Shin duk wanda ya mutu a fagen daga shahidi ne? Kuma akwai Nasikh da Mansuk a hadisai?

Download


One response to “002 Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar 5 January 2020”

Leave a Reply

Latest updates
Categories