Danna nan domin shiga karatu Online
An rawaito daga Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yace: مَن سَنَّ في الإسْلَامِ سُنَّةً حَسَنَةً، فَعُمِلَ بهَا بَعْدَهُ، كُتِبَ له مِثْلُ أَجْرِ مَن عَمِلَ بهَا، وَلَا يَنْقُصُ مِن أُجُورِهِمْ شيءٌ، وَمَن سَنَّ في الإسْلَامِ سُنَّةً سَيِّئَةً، فَعُمِلَ بهَا بَعْدَهُ، كُتِبَ عليه مِثْلُ وِزْرِ مَن عَمِلَ بهَا، وَلَا يَنْقُصُ مِن أَوْزَارِهِمْ شيءٌ Muslim 1017
·
Addinin Musulunci addini ne mai tsari, wanda babu wani addini ko kuma tsari na ɗan Adam a ban ƙasa da ya kaishi, wurin baiwa kowa ƴanci, da kuma sanya abubuwa yadda suka dace. Addinin musulunci ba kawai ya taƙaita a ibadah bane, ya shafi mu’amala da kuma yanayin rayuwa baki ɗaya. A yau zamuyi magana…
·
المؤلف: محمد بن خليفة الرباح عدد الصفحات: 118 الحجم: 2.43ميجا
·
المؤلف: نجيب بن محفوظ الزبيدي عدد الصفحات: 368 الحجم: 4.92ميجا
·
A lokacin da ilimin addini yayi ƙaranci a cikin Al’ummah, jahilci ya yawaita zaka rinƙa ganin abubuwa masu ban mamaki matuƙa, ta yadda zaka ga mutane suna wasa da addini amma ba tare da sun sani ba, domin a haƙiƙa inda sun san cewa wannan abu da sukeyi ya tsaɓa wa Addini da da yawa…
·
المؤلف: د. عصام بن إبراهيم الحازمي عدد الصفحات: 22 الحجم: 260كيلوبايت
·
المؤلف: الإمام الحافظ تقي الدين أبي محمد عبد الغني المقدسي عدد الصفحات: 128 الحجم: 2.40
·