Danna nan domin shiga karatu Online
Yana daga cikin abinda yake damun Al’ummar mu a wannan zamani Gulma, tsegumi, da kuma bibiyar laifukan juna, wanda kuma wannan ba ɗabi’ah bace mai kyau a duniyance da kuma addinance, ta yadda mutane suka koma basu bayyana aikin alkhairi da ƴan’uwansu sukeyi, amma da zarar sunga wani laifi da suka tafka sai suyi wuf…
·
إعداد: د. عبد العزيز بن إبراهيم شبل عدد الصفحات: 78 الحجم: 5.95ميجا
·