Danna nan domin shiga karatu Online
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana cewa: Ka yarda da abinda Allah ya raba ya baka, zaka kasance mafi wadatan mutane. At-tirmidi 2305
·
Allah maɗaukakin sarki yace قل لئن اجتمعت الإنس والجن على أن يأتوا بمثل هذا القرآن لا يأتون بمثله ولو كان بعضهم لبعض ظهيرا Kace ya manzon Allah, idan da mutane da aljanu zasu haɗu domin su kawo kwatankwacin Al-Qur’ani mai girma baza su iya kawo wa ba, koda ko sunyi taimakekeniya tsakanin su
·
Maluma masu karatu: Dr. Rabi’u Umar Rijiyar lemu Mal. Alƙasin Jibril Hotoro Mal. Kabir Bashir Abdulhamid
·