Danna nan domin shiga Online Islamiyya.
Ana koyar da Hada baki, da Qur’ani da sauran su
Tambaya: Menene Hukuncin Direban da ya bige mutane biyu ko fiye da biyu bisa kuakure? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Kashe rai yana daga cikin mafi girman laifuka. Saboda haka ne Allah maɗaukakin sarki yayi narkon azaba ga wanda ya kashe rai da gangan. Allah maɗaukakin sarki yace: Wanda ya kashe…
·