TAUHID LESSON: 11/8/2013(Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi)

Danna nan domin shiga karatu Online

TAUHID LESSON: 11/8/2013
Allah Said:
{ ﻭﺇﺫﺍ ﺫﻛﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﺍﺷﻤﺄﺯﺕ ﻗﻠﻮﺏ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻟﺎ
ﻳﺆﻣﻨﻮﻥ ﺑﺎﻟﺂﺧﺮﺓ ﻭﺇﺫﺍ ﺫﻛﺮ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻣﻦ ﺩﻭﻧﻪ ﺇﺫﺍ ﻫﻢ
ﻳﺴﺘﺒﺸﺮﻭﻥ] {ﺍﻟﺰﻣﺮ45 : ] English meaning:
“When Allah, the one and only, is
mentioned, the hearts of those who
believe not In the Hereafter are
filled with disgust and horror; but
when (gods) other than He are
mentioned, Behold, They are filled
with joy!”
Comments:
This verse is a litmus test of our
faith. It shows us how to identify
ourselves and others if truly we are
faithful and worshiping One God. A
‘god’ -with the small letter g – can
be anything from one’s whims to
humans, angels and unseen
forces. In fact any object, matter or
anti-matter, visible or dark energy
can be turned into a ‘god’. Allah
said:
{ ﺃﻓﺮﺃﻳﺖ ﻣﻦ ﺍﺗﺨﺬ ﺇﻟﻬﻪ ﻫﻮﺍﻩ ﻭﺃﺿﻠﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﻋﻠﻢ
ﻭﺧﺘﻢ ﻋﻠﻰ ﺳﻤﻌﻪ ﻭﻗﻠﺒﻪ ﻭﺟﻌﻞ ﻋﻠﻰ ﺑﺼﺮﻩ ﻏﺸﺎﻭﺓ
ﻓﻤﻦ ﻳﻬﺪﻳﻪ ﻣﻦ ﺑﻌﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻓﻠﺎ ﺗﺬﻛﺮﻭﻥ] {ﺍﻟﺠﺎﺛﻴﺔ :
23] “ Then seest Thou such a one As
takes As His god His own vain
desire? Allah has, knowing (him As
such), left Him astray, and sealed
His hearing and His heart (and
understanding), and put a cover on
His sight. who, then, will guide Him
after Allah (has withdrawn
Guidance)? will ye not then receive
admonition?”
When Allah is mentioned alone,
when the subject of Tawheed is
discussed, those that do not have
true faith will distaste and loath
such topics, whereas if the topic is
about praising their ‘idols’ they
become happy.
When you are discussing the
deficiencies of Jesus, the
Christians loath that, that is why in
a verse Allah pointed to his
deficiency that refutes his divinity.
Q5/75: Christ the son of Mary was
no more than an apostle; many
were the apostles that passed
away before Him. His mother was
a woman of Truth. They had both
to eat their (daily) food. See How
Allah doth make His Signs Clear to
them; yet see In what ways They
are deluded away from the truth!
When you mention the deficiencies
of Husein bin Ali or any of their
selected ahli bait, the Shiites goes
into furious fits and convulsions.
When you mention the deficiencies
of Sufi ‘saints’ like Qadiri or tijjani,
each follower will shower you with
a torrential rain of abuses and
deadly hatred.
But when you mention the
deficiencies of Sunni scholars, the
Sunni says: “May Allah have mercy
on them!”, thus admitting no human
is infallible.
That disgust, that infuriation, those
abuses, those fits of rage are all
but signs of polytheism. When you
turn others than Allah into deities
and attribute to them powers they
do not have like seeking refuge or
blessing or protection or
intercession to Allah with them.
May Allah protect our Tawheed.
Amin
Hausa:
Allah yace: “Kuma idan aka ambaci
Allah Shi kadai, zukãtan wadanda
ba su yi ĩmãni ba da Lãhira su yi
kyãma, kuma idan an ambaci
wadanda suke kiran, wasunSa, sai
gã su sunã yin bushãrar farin ciki.”
Watau, wannan aya tana karantar
da mu yadda mutun zai gane ko
hakikanin gaskiya yana da imani
ko bai da shi. Watau, in har kaga
zucciyarka tana kyamar da a kira
Allah ba tare da yi maShi tarrayya
ba a siffoninSa da sunyenSa da
zatinSa kuma idan a ka ambaci
waliyenka da wani siffofinSa, sai
kaji dadi, to , kana cikin maso yin
shirki da Allah.
Domin kome face Allah zai iya
zama abun bautawa. Allah Yace:
“Shin, kã ga wanda ya riki son
zũciyarsa shĩ ne abin bautawarsa,
kuma Allah Ya batar da shi a kan
wani ilmi, kuma Ya sa hatimi a kan
jinsa, da zũciyarsa, kuma Ya sa
wata yãnã ã kan ganinsa? To,
wãne ne zai shiryar da shi bãyan
Allah? Shin to, bã zã ku yi tunãni
ba?” Q45/23
Saboda haka indan a ka ambaci
wani abu na nakasi game da Jesus
sai kaga christa yan fusata yana
kyamar haka. Shi yasa Allah domin
ya kore zaman jesus Allah ne, sai
ya buga misali da cewa ai shi da
uwarsa suna cin abinci. Kunsanko
duk wanda yaci abinci yayi tusa!
Haka kuma, in a ka ambaci wani
nakasi game da Husain dan Ali ko
wani daga danginsa, sai yan shia
su dinga farfadiyar hushi da borin
takaici domin an taba ilahin su.
Haka kuma, in a ka ambaci nakasi
game da waliyen sufaye ko
shehunansu, to zaka sha daminar
zagi da rashin kunya da ladabi
domin an taba ilahinsu.
To amma, in a ka ambaci nakasi
game da wani daga cikin Sahabbai
ko malaman Sunnah – in har ma
nakasin ne-, sai kaji mabiyan
Sunnah sun ce: “Allah Ya jikan su”
watau nuni cewa babu wani
mahaluki wanda baya kuskure.
To wannan fusatar da farfadiyar
hushi da borin takaici da qundumar
zagin da rashin kunyar duka
alamomin shirki ne domin ba
wadansu siffofin Allah ko tarayya a
sunayenSa kamar “masanin
Gaibu” da kuma zatinSa.
Subhanahu wa taala.
Allah Ya kare mana tauhidinmu.
Ameen.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates