Sheikhul Islam ibn Taymiyyah(Rahmatullahi alaihi) yace: ‘ SAMUWAR ALJANNU TABBATACCE NE DAGA LITTAFIN ALLAH DA SUNNAR MANZON ALLAH(SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM). DA KUMA ITTIFAKIN MAGABATAN AL’UMMAH DA LIMAMANTA. HAKA NAN KUMA SHIGAR ALJANI JIKIN DAN ADAM SHIMA TABBATACCE NE DA ITTIFAKIN LIMAMAN AHLUSSUNNAH WAL’JAMA’AH. ALLAH YACE ‘WANDA SUKE CIN RIBA BASU TASHI FACE KAMAR YANDA WADDA SHAIDAN YA DIMAUTAR DAGA SHAFE YAKE TASHI’ MA’ANA RANAR TASHIN QIYAMA. DA KUMA HADISIN DA YA INGANTA DAGA MANZON ALLAH(SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM) YACE: ‘SHAIDAN YANA TAFIYA ACIKIN JIKIN DAN ADAM KAMAR YADDA JINI KE GUDANA A JIKINSA…………
Allah sa mudace.
Leave a Reply