- Hukuncin sallar mamu da ya riga liman ɗagowa daga wani rukunnin Sallah
- Hukuncin sanar da haihuwa a massallaci!
- Wanda yake sallar ƙasaru sai ya manta ya tashi a raka’a ta uku, yaya zai yi?
- Alwala ga wanda ya ji rauni a ƙafar hagu!
- Hallacin mallakar gida ta hanyar “mortgage”
- Yaron shago zai iya cigaba da zama a shagon da ake mu’amala da riba?
- Hukuncin ba da bashi da sharaɗin sayan “form”
- Addu’ar shiga gida!
- Duk abinda miji yayi wa matarsa in ta haihu dole sai yayi wa ɗayar ma in ta haihu?
- Mutum zai iya karanta Ayatul Kursiy, Suratul Ikhlas, da Falaƙi da Nas a matsayin zikirin bayan sallar Asuba da Azkar ɗin safe?
- Mutum zai karanta Bismillah a duk karatu uku-uku da zai yi na Suratul Ikhlas, da Falaƙi da Nas.?
- Yaya mutum zai yi in ya sayi kayan sata?
- A ina ya lizimci mutum ya saurari huɗuba?
- Hukuncin taka najasa ga wanda ya yi alwala!
- Hukuncin matuƙi ya ba da kuɗi ga jami’an tsaro!
- Malamin Islamiya da yake dukan ɗalibai in ya ware mai sickler ya yi rashin adalci?
- Matsayin auren wanda ya manta da matarsa saboda hatsari da yayi har ya shafi ƙwaƙwalwarsa!
- Hukuncin iyaye da suke ganin ɗansu ba zai fi su sani ba ballentana har ya musu gyra!
- Wadda take cikin gari take tsoron fitar lokaci za ta iya taimama?
- Ya inganta sai an yi tofi kafin karantawa!
- Ya inganta Allah zai bawa Aljanna dama ta yi magana?
- Menene ma’anar “qada’i” da “ada’i”
- Waye ya fi cancanta ya ajiye gadon yara ƙanana-mahaifiya ko ɗan’uwan mahaifi?
- Sau nawa ake Sallar Istihara!
- Za a iya Sujuddur Shukur ba tare da kallon Al-Ƙibla ba?
- Hukuncin karya azumin nafila?
- Abinda aka siyo don amfanin gida zasu shiga cikin kayan gado?
Leave a Reply