Shimfida: Samun Masu Ƙoƙarin Gyra a cikin Al’uma Kariya ce Ga Wannan Al’umar
Tambayoyi da Amsoshi da ke ciki:
- Hukuncin sa Wata da Tauraro a husumiyar Massallaci!
- Hukuncin tsintuwar ƙananan dabbobi!
- Laifi ne miji ya ɗinka wa matarsa kaya mai tsada fiye da wanda ya ɗinkawa mahaifiyarsa?
- Wani lokaci ne ya wajaba a daina kwana da yara?
- Hukuncin wanda ya zubar da ciki sannan ya yi nadama daga baya!
- Hukuncin abokin karatu ya sa wa abokinsa Hannu da bai zo makaranta ba!
- Sallar Matafiyi da ya dawo gida bai sami damar yin sallar ƙasaru lokacin da yake halin tafiya!
- Ɗan siyasa mai wakiltar musulmi da kirista – idan ya ya ginawa musulmai massallaci – zai iya ginawa Kiristoci coci?
- In mutum ya ɗauko yaro daga gidan marayu, za a kira shi da sunan mahaifinsa ko sunan wanda yake kulawa da shi?
- Shin ƙafar mace al’aura ce? Yaya matsayin bayyanar ƙafar mace a Sallah?
- Yaya gadon mata- Maza zai kasance?
- su waye‘ Rumawa’ da ‘Farisawa’ da Annabi ﷺ ya yaƙa!
- Ya hallata mutum karɓi kuɗin ma’aikaci da ya ke ƙarƙashin sa ya rubuta cewa ya zo aiki alhali bai zo ba?
- Hukuncin wanda ake kawo masa sukar abokansa amma ba ya gaya ma abokansa da ake sukar su!
- Hukuncin sallar wanda ya manta da wata sunnar salla!
- Menene hukuncin haɗa kuɗin magada a account ɗaya- kuma za a cire musu zakka?
Leave a Reply