Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 20 October 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfida : Tsokaci akan abinda yake faruwa Falasɗin!

Tambayoyi da Amsoshi da ke ciki

 1. Zama da matar da ba ta da ilimin addini ; kuma ba ta damu da ta nemi ilimin ba!
 2. Ana Sallar Jana’izar ba tare da Alwala ba?
 3. Hukuncin kalle-kalle a Sallah!
 4. Hukuncin wanda yake ɗawafi alwalarsa ta warware!
 5. Rĩba za ta shiga jinkiri kaɗan – tsakanin karɓar kuɗi da zuwa cikin shago domin tabbatar da akwai kuɗin canjin?
 6. Wani lokaci Uba zai iya karɓar ɗansa dake hannun tsohuwar matarsa!
 7. Hukuncin jinin al’ada da ya dawo bayan kwana uku da yin tsarki?
 8. Akwai falala mutuwa ranar Jumu’a?
 9. Ware ranar Juma’a da yin wata Nafila yana da asali?
 10. Yadda ake karanta zikirin ( Subhanallah, Alhamdulillah, Allahu Akbar) bayan Sallah!
 11. Hukuncin siyar da dabbar farauta wanda ba a ci!
 12. Hukuncin ibadar wanda yake jinya – wani lokaci hankalinsa ya gushe; wani lokaci yana daidai!
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates