Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 23 December 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

TAMBAYOYI

  1. Miji ya rubuta saki amma sai dağa baya matarsa ta ga takardar ta karanta!
  2. Wanda ya ce wa matarsa in ba ta dawo daga yajin da ta yi ba ya haƙura da ita har abada. Sai kuma ba ta dawo ba, ta saku?
  3. Mace mai ciki da ta bijirewa wa miji tana da haƙƙin ciyarwa?
  4. Hukuncin Sallah da “facemask”
  5. Wanda yayi shakka a adadin raka’oin da yayi – yaya zai yi?
  6. Faɗar Allah a cikin Suratur Rum:7 يَعْلَمُونَ ظَـٰهِرًۭا مِّنَ ٱلْحَيَوٰةِ ٱلدُّنْيَا وَهُمْ عَنِ ٱلْـَٔاخِرَةِ هُمْ غَـٰفِلُونَ tana taƙaita ne akan kafirai.
  7. Hukuncin Ĩlimin alƙaluma!
  8. Matsayin kuɗin wanki da guga da mai gadi yake yi alhali mai gidansa ya hana shi sana’ar a gidansa da yake gadi!
  9. In company ya bawa manomi bashi da sharaɗin zai biya da abinda ya noma, zai far fitar da abinda zai bawa company kafin ya fitar da zakka?
  10. Hukuncin gaisuwar “ Sannu da shan ruwa” ga wanda yayi azumi!
  11. Hukuncin azumin wanda aljannu suka zo mata alhali tana azumi!
  12. Hukuncin rataye sunayen Allah ko ayoyin Al-Ƙur’ani a “frames”
  13. Shin Yajuju da Majuju sune Yahudawa?
  14. Ya hallata mutum ya mayar da kuɗin da ya daukarwa wani ta hanyar ba shi a matsayin kyauta?
  15. Hukuncin rufe masallaci bayan sallar asuba?
  16. Hukuncin wanda ya yi ridda sannan daga baya ya dawo yana Sallah ba tare da ya sake furta Kalmar Shahada ba?
  17. Ya hallata wanda yake aikata saɓo ya yi wa’azi ?
  18. Matsayin tsaga a musulunci!
  19. Ya hallata mutum yaje asibiti a ƙanƙare haƙorinsa da ya fito waje!
  20. In maigari ya yanki daji ya bawa manomi shi kuma manomin ya gyara yankin da aka ba shi, shin maigari zai iya zuwa ya karɓa daga baya?
  21. Ya hallata mutum ya ci naman Dabbar da yayi bismillah lokacin da ya kaɗe ta da machine?
  22. Shin Suratu Ƙuruish tana da wata falala ta mussaman?
  23. Matafiyi da yake ƙasaru, in ya bi wata zai iya cikin sallah?
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates