Shimfiɗa – Tsokaci akan faɗin Allah:
مَّا يَفْتَحِ ٱللَّهُ لِلنَّاسِ مِن رَّحْمَةٍ فَلَا مُمْسِكَ لَهَا وَمَا يُمْسِكْ فَلَا مُرْسِلَ لَهُ ۥ مِنۢ بَعْدِهِ ۦ وَهُوَ ٱلْعَزِيزُ ٱلْحَكِيمُ .
يَٰأَيُّهَا ٱلنَّاسُ ٱذْكُرُوا۟ نِعْمَتَ ٱللَّهِ عَلَيْكُمْ هَلْ مِنْ خَٰلِقٍ غَيْرُ ٱللَّهِ يَرْزُقُكُم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ وَٱلْأَرْضِ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ فَأَنَّىٰ تُؤْفَكُونَ
Tambayoyi da Amsoshin da ke Ciki :
1. Ya hallata mutum ya yi amfani da kayan taimako ko sadaƙa da aka ayyana suna wani mutum domin shi in ya na da buƙata?
2. Mutum zai iya tara salloli sai ya dawo gida saboda in da yake aiki ba sa ba shi damar yin Sallah?
3. In mutum ya ɗauko Kafinta domin ya masa aiki, sai ya faɗo ya rasu, zai yi kaffara?
4. Menene hukuncin adduar da ake yi lokacin da Liman ya zauna yayin huɗuba!
5. Ya inganta wanda ya karanta Alƙur’ani da wanda ya saurara ladansu ɗaya?
6. Ya inganta mai Sallar nafilar da ake karatu a asirce Fatiha kaɗai ake karantawa?
7. Menene hallacin yin salla a kan tabarma mai hoton hallita mai Rai?
8. Mace da take sallah za ta iya bayyana karatunta?
9. Mace da take bin Liman sallah za ta iya bayyana Àmeen a ƙarshen Suratul Fatiha?
10. Ya inganta Annabi ya taɓa yin kitso?
Leave a Reply