Fatawoyin Rahama By Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo 31st December 2022

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa: Tsokaci game da fadin Allah :

وَٱلَّذِى جَآءَ بِٱلصِّدْقِ وَصَدَّقَ بِهِۦٓ ۙ أُو۟لَٰٓئِكَ هُمُ ٱلْمُتَّقُو
لَهُم مَّا يَشَآءُونَ عِندَ رَبِّهِمْ ۚ ذَٰلِكَ جَزَآءُ ٱلْمُحْسِنِينَ
لِيُكَفِّرَ ٱللَّهُ عَنْهُمْ أَسْوَأَ ٱلَّذِى عَمِلُوا۟ وَيَجْزِيَهُمْ أَجْرَهُم بِأَحْسَنِ ٱلَّذِى كَانُوا۟ يَعْمَلُونَ 

( Suratuz Zumar :33 -35)

Tambayoyi da Amsoshi

 1. Ya hallata yin amfani da bidiyon da aka koyawa mutum girki don koya ma wasu?
 2. Menene hukuncin aiki a ‘Hotel’
 3. Ya inganta Abdullahi Ibn Sayyad shi ne Dujjal?
 4. Sharaɗi ne yin alwala a sallar Jana’iza?
 5. Akwai alwalar neman tsari da fitsari ba ya karya ta?
 6. Ya hallata yin kwalliya da sunan Annabi a Massalaci?
 7. Da mai ya kamata a fara buɗe addu’a -yabon Allah ko salati ga Annabi (ﷺ)
 8. Wanne cikin sunayen Allah ne yafi a roƙi Allah da shii?
 1. Mutumin da ya tara kuɗi ta hanyar mu’amala da Aljanu- in ya tuba yaya zai yi da abin da ya tara?
 2. Ya hallata mutum ya siyar da mushen kaji ga masu yin abincin karnuka!
 3. Ya hallata korar aljani ta hanyar yi masa Hidima?
Download

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates