Na daya : Mutuwa (al mautu )
Na biyu : kabari ( qabari)
Na uku : karewar kowa da komai ( fana’u)
Na hudu :tashi daga mutuwa ( busa rai)
Na biyar : Tattaruwa waje daya ( nushuru)
Na shida : Bincike ( hisabi)
Na Bakwai: Mizani (Awo)
Na Takwas : Siradi (da wata gada tsakanin wuta da aljannah)
Na Tara : shigar yan wuta cikin wuta (Allah ya tsare mu)
Na goma shigar yan Aljannah, aljannah, ( Allah yasa muna ciki, ba dan muba, ba dan halin mu ba)
Allah muna tawassali, muna fadanci, da kafun kafa, da sunayan ka dari ba daya, kasa mu cika da kyau da imani.
Leave a Reply