SAKO GA YAN LIWADI(Malam Aminu Ibrahim Daurawa)

SAKO GA YAN LIWADI
Babbar musifa babban bala’i,
tashin hankali,tir, abin kaico, abin
kunya
a bin takaici, neman maza, abinda
dabbobi ma basayi, amma a sami
wasu matasa, wai har sun kafa
kungiya ta masu neman maza,
wanna. kawai ya isa musifa da
bala’i da halaka, a sami wannan
laifi yana yaduwa a cikin matasa,
mu duba yadda Allah taala ya yiwa
wannan kasa, da suke
liwadi aka ruguza su, sama ta
koma kasa,kasa ta koma sama,
amma ace wannan abin ya zama,
a cikin al’umma,
Luwadi yana jawowa mai yinsa
bala’i 30
Na daya: karancin muwafaka
Na biyu : gurbatar raayi
Na uku : gurbatar zuciya
Na hudu : toshewar basira
Na biyar : Jefa kiyayya da kyamar
mai yi a zuciyar bayin Allah
Na shida: yana haifar da dimuwa
Na bakwai : rashin amsa addua
Na takwas : shafe albarka
Na tara : tabewa
Na goma : zarabta da kaskanci
Na sha daya : rinjayen makiya
Na sha biyu : kuncin kirji
Na sha uku : bacin zuriya
Na sha hudu : mugayen abokai
Na sha biyar : zama cikin tsoro da
firgici
Na sha shida : kuncin rayuwa
Na sha bakwai : raunin jiki
Na sha takwas : mugun mafarki
Na sha tara : cututtuka marasa
magani
Na ashirin : kin jin dadin sauraren
Alkur’ani mai girma
Na ashirin da daya : gafala ga
ambaton Allah
Na ashirin da daya: mummunar
cikawa
Na ashirin da biyu : gushewar
ni’imah
Na ashirin da biyu : tabuwar
hankali
Na ashirin da uku : zubewar
mutunci
Na ashirin da hudu : dabi’ar daud
Na ashrin da biyar : gushewar
kunya
Na ashirin da shida : gushewar
kishi
Na ashirin da bakwai : kaskanci
Na ashirin da takwas : rinjayar
shedan
Na ashirin da tara : mala’iku zasu
gujeshi
Na talatin : hukuncin kisa ya hau
kansa
Magani:
1- Tuba da Nadama,
2- Hakuri daga sabon Allah
3-Canja abokai
4- Addua
5- Yawan Anbaton Allah
6- yawan karatun Alkur’ani mai
girma
7- karanta tarihin magabata
8- tunanin wuta da Aljannah
9- tsoran Mummmunar cikawa
10 – Yin aure, da wadatuwa da iyali
ta inda Allah ya halatta
Allah ya shiryi wadanda suka fada
wannan bala’i, ya tsare wadanda
basu fadaba. Amin.

Click Here to Support our work

29 Comments

  1. Alhamdulillah allah munarokonka daduk kannin kyawawan sunayanka bayyanannu daboyayyu sterar damu da ga aikata liwadi kakaremu daga aikata zina kakaremu daga aikata sauran laifu ka dan darajjar wannan wata mai tarin albarka ya allah muna tawassuli wannan watan ramadan wata maigirma wanda suke aikataliwadi yallah kashir yardasu sudaina yaallah wa inda bamasu shiyuwa neba yaallah gakagasu kaikassan yadda zakai dasu alhamdulillah

  2. Assalamu alaikum!Da farko Allah ya saka maka da alherinsa a bisa ga wannan.Allah ya kuma sa wadanda aka yi domin su su daina,su tuba zuwa mahaliccinsu.Su kuwa wadanda ba sa yi Allah ya kiyaye su.ameen!Wassalamu alaikum!

  3. Alhamdulillah, malam Allah yasaka maka da Alkhairi Allah ya shirya mana iyan uwan mu matasa da suka fada cikin wanan mummunar dabi a da ma musulmi baki daya.

  4. Salamu alaikum.
    Menene hukuncin wanda baya ziyartar mahaifinsa alhali mahaifin nasa na nemaMenene hukuncin wanda baya ziyartarMenene hukuncin wanda baya ziyartar mahaifinsa alhali mahaifin nasa na nemaMenene hukuncin wanda baya ziyartar mahai

  5. Allah ya biya Malam yakuma sakamasa da alkairansa amin Allah kasa masu aikata wannan laifuffuka sudaina har abada’ ya Allah ka kara karomana irin su malam aminu daurawa acikin Al umma musulmi amin summa amin

Leave a Reply

%d bloggers like this: