Hausa:
Abu-Hurairah (RA) Wani Mutum
yace wa Manzon Allah (SAW) “ka
mini WASIYYA”. Sai yace: “Ka da
kayi FUSHI”. Mutumin ya maimaita
tambayarsa sau da yawa sai
Manzon Allah (SAW) yace masa:
“Ka da kayi FUSHI”. (Bukhari ya
riwaito 5765).
Abu Zarril Ghifariy (RA) yace:
Manzon Allah (SAW) yace mana:
“Idan dayanku FUSHI ya kama shi
yana TSAYE sai ya ZAUNA, idan
wannan bai dauke masa FUSHI sai
ya ZAUNA (Abu-Daud:4782;
Shaykh Albaniy ya inganta shi).
Sannan Manzon Allah (SAW) yana
cewa: “Allah ba ya karawa MUTUM
ba yake AFUWA ga mutane sai
IZZAH, wato DAUKAKA (Muslim:
2588).
Allah ya kare mu daga FUSHI mai
yawa da babu bukatarsa,…
English:
It was narrated from Abu Hurayrah
(RA) that a man said to the Prophet
(SAW): “Advise me.” He said: “Do
not get angry.” He repeated his
question several times and he said:
“Do not get angry.” (Narrated by
Bukhaari, 5765).
It was narrated that Abu Dharr
said: The Messenger of Allaah
(SAW) said to us: “If one of you
gets angry when he is standing, let
him sit down, and if that does not
take away his anger, then let him
lie down.” Narrated by Abu
Dawood, 4782; classed as saheeh
by al-Albaani in Saheeh Abi
Dawood.
As the Messenger of Allaah (SAW)
said: “Allaah will not increase a
person who forgives others except
in honour.” (Narrated by Muslim,
2588).
May Allah help us to avoid
unnecessary and excessive
anger,
Leave a Reply