Danna nan domin shiga karatu Online
Masu Gabatar wa: Sheikh Abdallah Usman Gadon kaya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
·
Assalamu Alaikum ƴan Uwa Musulmi. Haƙiƙa wannan kisan Gilla da kuma cin Amana da akayi wa ɗan’uwa Sheikh Goni Aisami abune mai matuƙar baƙanta rai, ace Jami’in tsaro da ya kamata ya baiwa mutum kariya shine kuma zai yi irin wannan aiki. Allah ya kyauta. Amma abinda yafi ja min hankali shine yadda Shuwagabannin mu…
·
Mai Gabatarwa: Nibras Muhammad Auwal Abinda ke ƙunshe cikin wannan Podcast: Bayani kan falalar sallar walaha Bayani kan yawan raka’oin Sallar walaha Bayani kan lokacin sallar walaha
·