Danna nan domin shiga karatu Online
Yana daga cikin ibada mai falala yiwa Annabi Salati, musamman a daren juma’a da kuma ranar juma’a, Annabi ya bada Labarin cewa ana bujuro mishi da duk salati da akeyi masa. Shin kana so a bujuro da salatinka kaɗan? Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yace: إنَّ مِن أفضَلِ أيَّامِكم يومَ…
·
Abu Huraira Allah ya kara masa yarda ya rawaito hadisi daga Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yace: تُفْتَحُ أبْوابُ الجَنَّةِ يَومَ الإثْنَيْنِ، ويَومَ الخَمِيسِ، فيُغْفَرُ لِكُلِّ عَبْدٍ لا يُشْرِكُ باللَّهِ شيئًا، إلَّا رَجُلًا كانَتْ بيْنَهُ وبيْنَ أخِيهِ شَحْناءُ، فيُقالُ: أنْظِرُوا هَذَيْنِ حتَّى يَصْطَلِحا، أنْظِرُوا هَذَيْنِ حتَّى يَصْطَلِحا، أنْظِرُوا هَذَيْنِ حتَّى يَصْطَلِحا. رواه مسلم ٢٥٦٥ Ana buɗe…
·
Ambaton Allah yana daga cikin aiki mai ɗinbin lada sannan kuma bashi da wahalar aikatawa ga wanda Allah ya datar dashi, domin mutum zai iya yinsa a kowani lokaci, kuma acikin kowani irin yanayi ba tare da ya gaji ba inhar ya zamto Zikirin yayi shi be a bisa tafarkin da Annabi Sallallahu alaihi Wasallama…
·
Babu laifi a rinƙa zuwa da yara Masallaci, Yana ma da kyau a rinƙa zuwa dasu ɗin musamman in suka fara girma ta yadda bazasu je sunayin kuka a masallacin ba.
·
Kamar yadda yake Aqeeda ta Ahlussunah shine cewa Sihiri gaskiya ne, amma baya tasiri da kansa sai da yardar Allah, kamar yadda Allah ya bada labari acikin Suratul baqara ayah ta 102 Kuma bazasu iya cutar da kowa dashi ba sai da izinin Allah
·