Danna nan domin shiga karatu Online
Allah ya kawo mu wani zamani mai cike da hatsari, wanda ansamu cigaba ta fanni danan daban, daga cikin babban cigaba da aka samu shine fitowar shafin yanar gizo da kuma sauƙin isa zuwa gareshi ga mutane. Wannan yasanya mutane sun ruɗe, sun mance da cewa duk abinda sukeyi komi ƙanƙancinsa Allah zaiyi musu hisabi…
·
An rawaito Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya kasance yana ɗaga hanunsa sama yayi Addu’a, sannan ɗaga hannu Sama yayin Addu’a yana daga cikin sabuban karɓar Addu’a. Domin Allah yana kunyar bawansa ya ɗaga hannayensa sama ya roƙe shi kuma ya dawo da hannayensa ba tare da ya amsa masa ba, kamar yadda aka rawaito daga…
·
A wannan zamani namu da hanyoyin sadarwa suka yawaita, kuma suka zamto suna da sauƙin samu hakan ya ƙara janyo yawaitar labaran ƙarya wanda mutane suke yaɗa wa cikin Al’ummah. Wanda wannan ba ƙaramin babban laifi bane. Addinin Musulunci ya haramta yaɗa labarai da mutum bashi da tabbas akai. Allah maɗaukakin sarki yace:
·
ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺫﺭ رضي الله عنه ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ : ” ﻳﺼﺒﺢ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺳﻼﻣﻰ ﻣﻦ ﺃﺣﺪﻛﻢ ﺻﺪﻗﺔ، ﻓﻜﻞ ﺗﺴﺒﻴﺤﺔ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻛﻞ ﺗﺤﻤﻴﺪﺓ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻛﻞ ﺗﻬﻠﻴﻠﺔ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻛﻞ ﺗﻜﺒﻴﺮﺓ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﺃﻣﺮ ﺑﺎﻟﻤﻌﺮﻭﻑ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻧﻬﻲ ﻋﻦ ﺍﻟﻤﻨﻜﺮ ﺻﺪﻗﺔ، ﻭﻳﺠﺰﺉ ﻣﻦ ﺫﻟﻚ .ﺭﻛﻌﺘﺎﻥ ﻳﺮﻛﻌﻬﻤﺎ ﻣﻦ ﺍﻟﻀﺤﻰ رواه مسلم:720
·
Abu na farko: yawaita Addu’a; Addu’a ta ibada(Du’au ibadah) da kuma Addu’a ta roƙo(Dua’u mas’ala). Ya zamto kullum bawa na cikin roƙon Allah alherin duniya da lahira, da kuma yawaitar Zikirin Allah, domin da wannan ne zai sami kulawar Allah. Allah yace Kace: Ubangiji na baya kula daku inba domin Addu’a da kukeyi ba. Surat…
·