Danna nan domin shiga karatu Online
Maudu’i: Mafarki kashi na biyu
·
Shimfida: “ Ba wai alkhairi shine dukiyar ka da ‘ya’yanka su yawaita ba, sai dai alkhairi shi ne ayyukanka na kwarai su yawaita, hakanan haqurinka da juriyanka su girmama. Sannan kayi gasa da mutane wajen bautar Allah, in kayi abu mai kyau ka gode ma Allah, in kayi abu marar kyau ka nemi gafarar Allah!…
·
Bismillah Wassalatu wassalamu Ala Rasulillah wa ba’ad. wanene Al-Mahdi wanda Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yayi bushara da zuwansa a ƙarshen zamani? Hadisai sun tabbata daga Annabin tsira Sallallahu alaihi Wasallama kan zuwan Mahdi a ƙarshen zamani, wanda wannan hadisan wasunsu sun isa haddin mutawatir.
·