004 Fatawowin Rahama by Dr. Sani Umar 18 January 2020

Shimfida: “ Ba wai alkhairi shine dukiyar ka da ‘ya’yanka su yawaita ba, sai dai alkhairi shi ne ayyukanka na kwarai su yawaita, hakanan haqurinka da juriyanka su girmama. Sannan kayi gasa da mutane wajen bautar Allah, in kayi abu mai kyau ka gode ma Allah, in kayi abu marar kyau ka nemi gafarar Allah!
Abu Darda’a


Tambayoyin dake ciki:

 1. Inganci ko rashin ingancin hadisin da ke cewa “Kuyanga takan kama hannun Annabi (saw) sannan Annabi baya fisge hannun shi daga hannunta…”
 2. Qarin bayani kan hadisin da Annabi (saw) ke cewa “…farkon fitinar da ta faru da bani Isra’ila ( sanadiyar) mata …”?
 3. Yadda ake tawwasuli da Annabi Muhammad (saw)
 4. Gaskiya ne Ibnu Arabi ya halatta waqa da kida?
 5. Hanyoyin daina aikin saɓo
 6. Ya hallata mutum ya sayar da abinda bai mallaka ba?
 7. Qarin bayani akan fadar “ Ni a cikin kurkukunka nake, ya kai ma’abocin karimci” kuma daidai yake da hadisin “ duniya kurkukun mumini…”?
 8. Akwai hadisin da ke cewa makafi ne za su fara ganin Allah…?
 9. Hukuncin mutum ya kusanci matarshi bayan ta gama al’ada, kafin ta yi wanka!
 10. Shin akwai wani nassi da ya tabbatar da cewa mace in za ta yi sallah ta hade kafafunta. Kuma mace ba zata bayyana karatun ta a sallar da ake bayyana karatuba?
 11. Shin kudin da bankin musulunci su ke turawa ma ma su ajiyan kudi da sunan“profit” ko zai zama riba’?
 12. Dalilin da ya sa ake samu banbancin lafazi wajen riwayar hadisi!
 13. Mace za ta iya tuqa mota?
 14. Ingancin adduar da ke kankare zunubi ko da yawan zunubin mutum tamkar wanda ya gudu a wajen yaqi
 15. Ma’anar tsuntsu “surat”
 16. Hukuncin yin aski ranar jum’a
 17. Aikin da ke kusanta bawa ga Allah

Download

Click Here to Support our work

One Comment

Leave a Reply

%d bloggers like this: