Danna nan domin shiga karatu Online
Tambaya: Menene Hukuncin tafiya da takalmi a cikin maƙabar ta? Amsa: Sunnah ga wanda ya shiga maƙabarta shine ya cire takalmin sa, Amma idan acikin Maƙabartar akwai ƙaya wanda zai cutar dashi to babu laifi ya sanya takalmin sa, saboda lalura An Tambayi Maluma na Fatawa ta Lajnatud-da’ima shin cire takalmi idan aka shiga maƙabar…
·
Tambaya: wani lokaci ne ake yin Addu’ar Istikhara? Shin ana iya yi bayan Sallar farilla? Amsa: Ana yin Addu’ar istikhara ne bayan Sallar nafila wanda akayi ta domin Istikhara. Kamar yadda Hadisin da yazo kan Addu’ar istikhara ya nuna. Jabir ɗan Abdullahi Allah ya ƙara masa yarda yace: Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata…
·